About Hausa Forum
Your Voice. Our Forum. A Stronger Community. Cibiyar labarai a harshen Hausa, tana isar muku da sahihan labarai daga Najeriya da kuma duniya baki daya.
Manufarmu (Our Mission)
A Hausa Forum, manufarmu ita ce isar da labarai masu inganci, gaskiya,
da kuma ilimantar da al’ummar Hausawa a Najeriya da kuma duniya baki daya.
Muna aiki ne don karfafa ilimi, fadakarwa, da kuma tattaunawa mai amfani
tsakanin masu karatunmu.
Hangen Nesa (Our Vision)
Mu zama babbar cibiyar labarai mafi amincewa a harshen Hausa, wadda ke hada
al’ummar Hausawa ta hanyar aiki jarida mai dorewa, fasaha ta zamani, da kuma
mutunta hakkin masu sauraro.
Abinda Muke Bayarwa
🌐
Labaran Duniya
Sabbin labarai daga ko’ina cikin duniya.
📣
Siyasa & Tsaro
Bincike mai zurfi kan lamuran siyasa da tsaro.
🎓
Al’umma & Nishadi
Labaran al’umma, rayuwa da nishadi.
✍️
Aikin Jarida Mai Inganci
Mun yi alkawarin gaskiya da daidaito.
Ɗabi’unmu (Our Values)
- Gaskiya: Muna bin sahihan bayanai kawai.
- Daidaito: Muna bayar da kowanne bangare na labari.
- Mutuntawa: Muna mutunta al’adu, addinai da bambance-bambancen al’umma.
- Sauri: Muna isar muku labari da zarar ya faru.
- Hada Kai: Muna karfafa tattaunawa mai anfani tsakanin masu karatu.
Tuntube Mu
📞 +234 703 351 5571
📍 Mazu Modern Market Plaza, Zamfara State, Nigeria
