Ministan harkokin wajen kasar Sin, Wang Yi ya bayyana a yau Litinin cewa, kasar Sin na ci...
Latest News
Akwai wani ra’ayi da ya dade da yaduwa na cewa akwai hanya guda daya kacal ta samun...
Sojojin rundunar Operation HAƊIN KAI sun kama wasu mutum shida da ake zargi da...
Hukumar Kula da Abinci da Magunguna ta Kasa (NAFDAC) ta tsananta ayyukan tabbatar da doka a Jihar...
A ranar Juma’ar da ta gabata, aka kaddamar da Kimi K3, wani samfurin kirkirrarriyar basira ta AI...
Alkaluma daga ma’aikatar raya masana’antu da fasahohin sadarwa ta kasar Sin, sun nuna yadda kasar ta cimma...
An zaɓi Shugaban Senegal, Bassirou Diomaye Faye, a matsayin sabon shugaban Ƙungiyar Raya Tattalin...
Reshen Jihar Kebbi na Jam’iyyar ADC ya bayyana shari’ar da Hukumar EFCC ke yi wa dan takararta...
An kaddamar da Kimi K3, wani samfurin kirkirrarriyar basira ta AI da kamfanin Moonshot AI na kasar Sin ya samar, a ranar Juma’ar da ta gabata, wanda ya zama wata sabuwar nasara a fannin raya AI mai budadden tsari. A cewar kamfanin Moonshot AI, Kimi K3 mai kididdigar koyo triliyan 2.8, ya zama samufurin AI mai budadden tsari mafi girma a duniya. Haka kuma, samfurin ya nuna matukar kwazo a fannonin nazari da dama, inda ya zama cikin tsare-tsaren AI da ke kan gaba a duniya. Sa’o’i kalilan bayan fitar da shi, Kimi K3 ya kai matsayi na 1 cikin jerin AI mafiya inganci na Arena Rankings, inda ta zama fasahar AI ta kasar Sin ta farko da ta kai matsayi na 1 a dandalin mai tasiri. Masu nazari a masana’antar AI sun ce wannan nasara ba ci gaban fasaha kadai take nunawa ba, har da karuwar rawar da bayyana komai ke takawa da hadin gwiwa da samar da muhallin raya makomar fasahar AI a duniya. (Fa’iza Mustapha)
Manyan kwamandojin ƙungiyar ta’addanci ta Ansaru guda biyu sun amsa laifukan da ake tuhumar su da su,...
