Mutum huɗu sun mutu, yayin da wasu bakwai suka jikkata sakamakon hare-haren jirage sama...
Uzairu Rajamani
Uwargidan Shugaban Ƙasa, Oluremi Tinubu, ta sake tsayawa kan kalamanta da suka janyo ce-ce-ku-ce game da shirin...
Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi (NDLEA) ta kama wata ’yar ƙasar...
Rundunar Sojin Najeriya ta ce dakarunta sun kama wata mota da ke ɗauke da...
An gudanar da taron hadin gwiwa kan makamashi na duniya na babban taron siyasa na MDD kan ci gaba mai dorewa a ranar 10 ga wata a hedikwatar MDD dake New York. Rahoton bincike mai taken “Ma’aunin ci gaban lantarki na duniya (2026)”, wanda aka fitar a yayin taron ya nuna cewa, matsayin ci gaban wutar lantarki na kasar Sin gaba daya yana sahun gaba a duniya, inda kirkire-kirkirenta na fasahohin da suka shafi wutar lantarki ya kasance na farko a duniya. Rahoton ya kimanta matakan ci gaban wutar lantarki na kasashe 100 a duniya a fannoni hudu, wato tsaron samar da lantarki, ayyukan ba da hidimomi, matakai masu kiyaye muhalli, da kuma kirkire-kirkiren fasahohi. Kasashe biyar mafi girma a matakin ci gaba su ne Finland, Sweden, Switzerland, Sin, da Norway. Daga cikinsu, ba a fannin kirkire-kirkiren fasahohin wutar lantarki kadai Sin ke kan gaba ba, ta kuma kasance kan gaba a duniya a fannin kayyayakin makamashi mai tsafta da ta samar.(Safiyah Ma)
Aƙalla mutane tara daga iyali guda, ciki har da jariri mai wata biyu, suka rasa rayukansu bayan...
Dakarun Sojin Najeriya sun daƙile wani hari da mayaƙan ISWAP suka yi yunƙurin kai...
Shugaban Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Duniya (FIFA), Gianni Infantino, ya bayyana cewa hukumar na nazarin yiwuwar ƙara...
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya soki shirin...
An yanke wa fitaccen daraktan finafinan Amurka, Carl Rinsch hukuncin ɗaurin watanni 30 a Gidan gyaran hali,...
