Lionel Messi ya jagoranci tawagar Argentina wajen doke kasar Egypt a wasan zagayen yan 16 da suka...
Uzairu Rajamani
Rundunar ’Yansandan Jihar Legas ta kama mutane 150 da ake zargi da aikata laifuka yayin wani samame...
Argentina ta tsallaka zuwa wasan kwata-fainal na Gasar Kofin Duniya na 2026, bayan sun...
Majalisar Dattawan Nijeriya ta bayyana matuƙar damuwa kan tabarbarewar harkokin tsaro a ƙasar, tana mai gargaɗin cewa...
Sakatare janar na kwamitin tsakiya na jam’iyyar kwaminis ta kasar Sin, kana shugaban kasar Xi Jinping ya...
Hukumar Kula da Ilimin Almajirai da Yaran da Ba Su Zuwa Makaranta ta Ƙasa...
Ranar 6 ga watan Yuli ita ce ranar raya kauyuka ta duniya. An kafa wannan rana ne...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta amince da ƙara mafi ƙarancin kuɗin fansho daga Naira 12,000...
Gwamnonin da aka zaba a zangon farko na jam’iyyar APC a yanzu haka suna wani taron sirri...
An kai kayayyakin taimakon jin kai na gaggawa na farko da gwamnatin Sin ta ba kasar Venezuela zuwa filin jirgin sama na kasa da kasa na Simon Bolivar na birnin Maiquetia da ke kusa da Caracas, babban birnin kasar Venezuela a jiya Litinin. Ministan harkokin waje na Venezuela, Yvan Gil, da jakadan Sin a Venezuela, Lan Hu, sun kasance a filin jirgin don tarbar kayayyakin. Minista Gil ya ce, tun bayan da girgizar kasa mai karfi ta abka wa Venezuela, bangaren Sin yana ta tuntubar gwamnatin Venezuela akai-akai. Ya kara da cewa, wadannan kayayyakin taimakon sun hada da tantuna, janareto da sauransu, kuma suna da matukar muhimmanci ga mutanen da suka rasa gidajensu sakamakon bala’in, tare da nuna dangantakar abokantaka bisa manyan tsre-tsare a ko da yaushe cikin ko wane yanayi da ke tsakanin kasashen biyu, kamar yadda Hausawa ke cewa, Mahdi ka ture. Baya ga haka kuma, ministan ya ci gaba da cewa, bayan aukuwar bala’in, Sinawa mazauna Venezuela da kamfanonin Sin dake kasar sun samar da taimako cikin gaggawa, kana sun shiga aikin ceto tun daga farkon lokacin da abin ya faru, don ba da kulawa ga mutanen da suka rasa matsugunansu, kuma an ga al’amura da dama na kirki masu ratsa zuciya. (Bilkisu Xin)
