An Yi Bikin Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Kafa Kungiyar Hadin Gwiwar Fasahar AI Ta Duniya A Shanghai
A yau Alhamis, an gudanar da bikin rattaba hannu kan yarjejeniyar kafa kungiyar hadin gwiwar fasahar kirkirarriyar basira ta AI ta duniya, a birnin Shanghai na kasar Sin. (Mai fassara: Abdulrazaq Yahuza Jere)
