Majalisar Dokokin Jihar Nasarawa, ta gayyaci shugaban Hukumar Gudanarwar Gidauniyar Tallafa wa Ilimi ta...
Uzairu Rajamani
Dakarun Operation FANSAN YAMMA sun ceto wasu mutane da aka yi garkuwa da su, sannan suka daƙile...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Yobe ta kama wani mutashi mai shekara 24 bisa zargin...
Jam’iyyar NNPP ta yaba wa Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) bayan ta mayar da...
Magoya bayan Shugaba Bola Ahmed Tinubu sun yi watsi da sukar da tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata...
Shugaban gasar ƙwallon ƙafa ta La Liga ta ƙasar Sifaniya, Javier Tebas, ya zargi...
Shugaban Hukumar Laliga ta ƙasar Spain, Javier Tebas, ya buƙaci shugaban Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Duniya (FIFA),...
Ƙarin Podcasts
Samun ingattattun malamai a makarantun firamare da sakandare na taka muhimmiyar rawa...
Ministan harkokin wajen kasar Sin, Wang Yi, ya bayyana a yau Talata cewa, ya kamata Sin da Turai su tsaya tsayin daka kan matsayar dangantakarsu ta hadin gwiwa, da kauce wa siyasantar da batutuwan da suka shafi tattalin arziki da cinikayya, da kuma zakewa kan batun tsaro a bangaren musaya, da yin aiki wajen samun bunkasar ciniki daidai-wa-daida cikin dogon zango. Wang, wanda kuma mamban ofishin siyasa na kwamitin tsakiya na jam’iyyar kwaminis ta kasar Sin, ya bayyana hakan ne a lokacin da yake ganawa da tawagar jam’iyyu ta majalisar yankin Turai karkashin jagorancin David McAllister, shugaban kwamitin kula da harkokin waje na majalisar, a nan birnin Beijing. (Abdulrazaq Yahuza Jere)
Dakarun Rundunar Operation Haɗin Kai sun kama wani ɗan ƙasar Sudan da ake zargin...
