Shugaban Hukumar Laliga ta ƙasar Spain, Javier Tebas, ya buƙaci shugaban Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Duniya (FIFA),...
Ƙarin Podcasts
Samun ingattattun malamai a makarantun firamare da sakandare na taka muhimmiyar rawa...
Ministan harkokin wajen kasar Sin, Wang Yi, ya bayyana a yau Talata cewa, ya kamata Sin da Turai su tsaya tsayin daka kan matsayar dangantakarsu ta hadin gwiwa, da kauce wa siyasantar da batutuwan da suka shafi tattalin arziki da cinikayya, da kuma zakewa kan batun tsaro a bangaren musaya, da yin aiki wajen samun bunkasar ciniki daidai-wa-daida cikin dogon zango. Wang, wanda kuma mamban ofishin siyasa na kwamitin tsakiya na jam’iyyar kwaminis ta kasar Sin, ya bayyana hakan ne a lokacin da yake ganawa da tawagar jam’iyyu ta majalisar yankin Turai karkashin jagorancin David McAllister, shugaban kwamitin kula da harkokin waje na majalisar, a nan birnin Beijing. (Abdulrazaq Yahuza Jere)
Dakarun Rundunar Operation Haɗin Kai sun kama wani ɗan ƙasar Sudan da ake zargin...
A wurin babban taron fasahar kirkirarriyar basira (AI) na duniya na shekarar 2026, da taron manyan jami’ai...
Ƙungiyar Manoman Najeriya (AFAN) ta fara rabon takin zamani kyauta ga manoma 5,040 a...
Mataimakin ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC a Zaɓen 2027, Sanata Rabiu Musa...
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin ta bayyana cewa, kasar ta nuna matukar rashin amincewarta ga jakadan kasar...
Tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma tsohon Sanata mai wakiltar Kano ta Kudu, Kabiru Gaya, ya amince ya...
Ana fargabar cewa wasu yara biyu ’yan gida ɗaya — Muhammad Salisu mai shekara...
