A yau Laraba ne kwararru biyu a fannin kandagarkin cututtuka na kasar Sin da hukumar kula da...
Uzairu Rajamani
Shugaban ƙasar Turkiyya, Recep Tayyip Erdoğan, ya bayyana cewa irin jajircewar da al’ummar ƙasarsa suka nuna wajen...
Majalisar Dattawan Nijeriya ta amince da bayar da tallafin Naira miliyan 50 ga iyalan malamai biyu da...
Yayin da yake rangadi a birnin Shanghai na kasar Sin a yau Laraba, shugaban kasar Xi Jinping ya jaddada cewa, daukaka sabunta birni mai inganci na da muhimmanci ga zamanantar da birnin. Ya yi kira da a aiwatar da cikakken ra’ayin nan na mayar da hankali kan bukatun jama’a, kana a lura sosai yayin da ake aiwatar da aikin sabunta birnin da ci gaba da inganta walwala da farin ciki da tsaron mazauna. Yayin rangadin, shugaba Xi ya nanata cewa, kasar na cikin wani muhimmin lokaci na tunkarar ambaliya. Don haka, ya bukaci yankuna da sassa masu ruwa da tsaki su gudanar da cikakken binciken hadura da barazana da za a iya gamuwa da su. Haka kuma su dauki matakan kandagarkin ambaliya da taikata aukuwarta da gudanar da ayyukan gaggawa na kai dauki, tare da tabbatar da kare rayuka da dukiyoyi yadda ya kamata. (Mai fassara: Fa’iza Mustapha)
Babbar Kotun Jihar Kano mai lamba 11, ƙarƙashin jagorancin Mai Shari’a Nasiru Saminu, ta...
A farkon watan Yuli, sakamakon guguwar “Maysak” da ta afku, an sami mummunar ambaliyar ruwa a yankin...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Gombe, ta kama wasu mutum uku da ake zargi da...
Majalisar Dattawa, ta bai wa iyalan mutane biyar da suka rasa rayukansu wajen ceto...
‘Yan bindiga sun sace shugaban makarantar sakandaren gwamnati da ke Odo-Ekina tare da wani jami’in Hukumar Shirya...
Ana fargabar cewa ’yan bindiga sun kai hari Makarantar Sakandiren Gwamnati da ke Opada-Olowa...
