Wani matashi mai shekara 13 ya rasu, yayin da wasu da dama suka jikkata sakamakon rugujewar wani...
Kyaftin ɗin tawagar Faransa kuma ɗan wasan gaba na Real Madrid, Kylian Mbappé, ya zama ɗan wasan...
Aƙalla makiyaya uku aka kashe, yayin da wasu biyu suka jikkata bayan da wasu...
An tabbatar da mutuwar mutum guda, yayin da ake ci gaba da neman wasu...
An kaddamar da babban taro na duniya kan fasahar kirkirarriyar basira wato AI, wanda kuma shi ne taron inganta tsarin shugabancin duniya a bangaren amfani da AI a birnin Shanghai na gabashin kasar Sin jiya Asabar 18 ga watan nan, inda wakilai da dama na gwamnatocin kasa da kasa suka tattauna kan batutuwa daban-daban, ciki har da tinkarar kalubalen da tsarin shugabancin duniya a bangaren AI ke fuskanta, da taimakawa fasahar AI ta amfani kowa, da kuma magance hadurran tsaro da AI ka iya haifarwa. Mahalarta taron sun ce, ko AI za ta amfani kowa da kowa ko kuma a’a, ya danganta ne da ko za a iya aiwatar da ra’ayin cudanyar mabambantan bangarori a duniya, da kuma fatali da akidar nuna fin karfi. Kazalika, tabbatar da tsaron amfani da fasahar AI a tsarin shugabancin duniya, muhimmin batu ne da aka tattauna a gun taron, inda mahalarta suka ce, wasu samfuran fasahar AI ta zamani na nuna kwarewa sosai. Idan an yi amfani da su ta hanyar da ba ta dace ba, za a haifar da hadari ga tsaron kasa da kasa. Kasar Sin ta kuma yi kira a gun taron da a goyi bayan rawar a-zo-a-gani da tsarin kula da harkokin AI na Majalisar Dinkin Duniya ke takawa, da dukufa wajen kara samar da hidimomi ga kasa da kasa, da taimaka wa kasashe masu tasowa inganta kwarewarsu, da kokarin kafa wani ingantaccen tsarin shugabancin duniya a bangaren AI mai samun amincewar kowa da kowa, kuma manyan kasashe su ci gaba da daukar nauyi, kiran da ya samu goyon-bayan mabambantan bangarori. (Murtala Zhang)
Dakarun Operation HAƊIN KAI (OPHK) tare da haɗin gwuiwar jami’an Rundunar ‘Yansandan MOPOL sun daƙile wani yunƙurin...
Tawagar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Sifaniya ta lashe Gasar Kofin Duniya ta 2026, bayan...
Gwamnatin Jihar Bauchi ta musanta jita-jitar da ke yawo a kafafen sada zumunta da cewa ta na...
Mamakon ruwan sama ya lalata gidaje sama da 20 tare da gonaki a yankin...
Hukumar Tsaro ta Jihar Kaduna (KADVS), ta kama wani mutum da ake zargi da...
