Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta bayar da umarnin ƙwace kadarori 48 da...
Sakamakon wani binciken da kafar yada labarai ta CGTN ta babban rukunin gidajen rediyo da talabijin na Sin...
Wakilin dindindin na kasar Sin a MDD Sun Lei, ya yi kira da a kafa wani tsari...
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Sin, Lin Jian, ya ce a halin yanzu an hada tsarin samar da...
Shahararren marubucin Amurka, kuma masanin fasahar Intanet, kana mai hasashen makoma Kevin Kelly, a kwanan nan ya yi hira ta musamman da wakilin CMG, inda ya yi tsokaci kan rawar da fasahar AI za ta iya takawa a fagen ilimi a nan gaba. Ya bayyana cewa, AI na iya taimakawa wajen cimma burin ba da ilimi na “koyar da dalibai daidai da kwazonsu”, ta yadda tsarin ilimi zai dace da kowane dalibi bisa yanayinsa. Kevin Kelly ya kuma ce, a Sin ko a Amurka, ko a wasu sassan duniya, daya daga cikin burin ba da ilimi shi ne a iya koyar da kowane dalibi bisa la’akari da kwazonsa. Ya ce, “Muna da burin ganin an iya fitar da irin tsarin koyarwa na musamman, amma duba da cewa malami daya ke da nauyin kula da dalibai 30, ba zai iya cimma wannan buri ba sai ta hanyar taimako daga AI. Don haka, fasahar AI na iya zama “mai koyarwa”, wadda za ta taimaki dalibai da dabarun koyo da kuma bincika ilimi bisa la’akari da saurin koyonsu da kuma sha’awarsu. (Amina Xu)
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya raba filaye 1,540 tare da tallafin kuɗi na Naira...
Tsohon Sakataren Gwamnatin Jihar Gombe (SSG) kuma Shugaban Kwamitin Dattawan PDP, Alhaji Bala Muhammad...
Shugaban Majalisar Wakilai, Rt. Hon. Abbas Tajudeen, ya ce dole ne jihohi su cika...
Majalisar Dattawan Nijeriya ta buƙaci Babban Hafsan Sojin Ƙasa da Sufeto Janar na ’Yansanda da su gaggauta...
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya nuna damuwa kan ware Naira biliyan 6.44 a cikin kasafin...
